Pinned Tweet
๐๐๐๐ฃ ๐ ๐๐ฃ๐๐จ๐ค๐ฃ ๐ ๐ค๐ฎ๐ค๐ฃ ๐ฎ๐๐๐๐ ๐๐ ๐ ๐พ๐ค๐ข๐ข๐ช๐ฃ๐๐ฉ๐ฎ ๐ข๐๐ฃ๐๐๐๐ข๐๐ฃ๐ฉ ๐ ๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐๐ง ๐๐๐ 3?
Kana son ka zama Community Manager ko Moderator amma ba ka san inda za ka fara ba?
Mun kawo maka mafita!
TrustChain Academy tare da Flowdiary sun haษa kai wajen kawo maka cikakken course mai suna:
๐ ๐๐ง๐ค๐๐๐จ๐จ๐๐ค๐ฃ๐๐ก ๐๐๐3 ๐พ๐ค๐ข๐ข๐ช๐ฃ๐๐ฉ๐ฎ ๐๐๐ฃ๐๐๐๐ข๐๐ฃ๐ฉ & ๐๐ค๐๐๐ง๐๐ฉ๐๐ค๐ฃ (From Zero to Professional).
A cikin wannan course za ka koyi:
โ
Yadda ake kula da Telegram communities.
โ
Yadda ake amfani da Discord.
โ
Yadda ake amfani da Telegram da Discord bots.
โ
Yadda ake jan hankalin mutane da sa su kasance masu aiki a community.
โ
Yadda ake magance matsaloli a community.
โ
Yadda ake gudanar da community cikin ฦwarewa.
โ
Yadda zaka saita bots su taimaka maka wajen managing communities.
Da sauran abubuwan da bazasu faษu anan ba.
Sannan akwai certificate bayan mutum ya kammala da Flowdiary zata bayar, Sannan akwai mentorship na musamman ga duk wanda yake course din.
Asalin price din Course din: โฆ25,000
Discount price: โฆ17,500
๐
Za a saki course ษin ranar 15 ga November, 2026.
โณ Discount zai ฦare bayan sati daya da sakin course.
Abun da ya burgeni da community management course da Trustchain ta ษora akan @flowdiaryai shine ๐
Wannan ba course ne na kallon videos kawai ba!
Mun shirya maka cikakkiyar hanyar karatu a cikin Flowdiary App.
Ga wasu abubuwan da za ka samu idan ka shiga course ษin:
๐ฅ Video Lessons: Za ka samu bidiyoyin koyarwa da za su taimaka maka fahimtar darussan.
๐ Structured Course: An raba karatun zuwa modules domin ka bi shi a hankali daga farko zuwa ฦarshe.
๐ค AI Mentor: Kana da AI assistant da zai taimaka maka yayin karatu.
๐ Automatic Exam: Za ka yi jarabawa domin a gwada fahimtarka.
๐ Automatic Certificate: Za ka samu certificate bayan ka cika sharuddan kammala course.
๐ฅ Mentorship Group: Za ka samu damar kasancewa cikin group na mentorship a cikin app.
๐ Practical Lessons: Za ka koyi yadda ake amfani da Telegram, Discord da bots wajen gudanar da community.
Duk waษannan da ma wasu da bamu faษa anan ba suna cikin course ษinmu na:
Professional Web3 Community Management & Moderation.
๐ฐ Original Price: โฆ25,000
๐ฅ Discounted Price: โฆ17,500
๐
Releasing on 15th November 2026.
โณ Discount din na sati ษaya ne kacal!
Karatu ne cikin tsari da dabaru da zasu saka ka kware, domin anyi shi step by step.
Ga link na Flowdiary nan a comment section
Alhamdulillah Babu abinda zamu cewa duniyar Web3 sai Hamdala kawai.
A duniyar web3 abubuwa dayawa sunbani kuษi, Amma duk abinda yake bani kudi to kawai inayi ne sbd neman kudin kawai, amma community management shine skill din da nafiso, Nafi kauna kuma nafi iyawa.
Duk abubuwan promotion da mukeyi da sauransu na neman tuwo ne, amma har cikin kasan zuciyata inason community management kuma ina samun kuษi Alhamdulillahi da managing communities.
Akwai partnership da mukayi tsakanin @TrustChain0 da @flowdiaryai kuma tuni munyi Recording course na Professional Web3 Community management and Moderation za'a dorashi akan platform na Flowdiary. Zaki iya downloading platform din Flowdiary a play store.
Wannan Course za'a sakeshi ranar 15th November, 2026 a Flowdiary, Sannan akwai discount na 1 week idan course din yafita. Cikakken bayani yana nan tafe.
โ๏ธ @Uthmankhan_ Co-founder and Cheif marketing officer, Trustchain Academy.
ALHAMDULILLAH! ๐
Mun yi farin cikin sanar da Partnership tsakanin TrustChain Academy da @flowdiaryai.
Wannan haษin partnership wani sabon mataki ne na faษaษa ilimin Web3, haษaka skills da samar da ฦarin damammaki ga matasa, musamman a Arewacin Najeriya.
Muna fatan wannan haษin gwiwa zai haifar da manyan nasarori In shaa Allahu.
Kwanan nan zaku fara ganin wasu courses masu matukar muhimmanci daga TrustChain Academy ana dorasu akan Flowdiary.
Together, we're building a more knowledgeable Web3 community! ๐ค
#TrustChainAcademy #Flowdiary
Muna da partnership tsakanin Trustchain Academy da TYH Zaranda Academy, So duk wanda ya taba yin Trustchain indai yaji yanason TYH Zaranda Academy to akwai discount na 20% da za'ayi masa idan har daga Trustchain yake.
~Kana da Aboki ko ฦan-uwa wanda Yake son fara Koyon Crypto...?
Class na Basic Cryptocurrency Knowledge & Blockchain Technology ita ce daidai da shi
~Kana da Aboki ko ฦan-uwa wanda Yake Crypto kuma yana son Fara Koyon Trading...?
Class na Basic knowledge on Technical Analysis ita ce daidai da shi
~Kana Trading kuma kana son faษaษa Ilmin ka zuwa Advanced Courses ๐ domin samun kwarewa...?
Class na Advanced Of Price Action kokuma Smart Money Concept SMC Strategy ita daidai da kai
Registration Portal na @TYH_Zaranda har yanzu a buษe yake domin yin Register
Trustchain Academy retweeted
๐ค๐ Weโre excited to partner with @TrustChain0 to expand Blockchain education across Northern Nigeria and Africa! Together, weโre empowering young Africans with the skills to innovate, build careers, and shape the decentralized future. ๐โ๏ธ
#LearnOnFlowdiary #AI #Blockchain
1/6 | ๐ ๐ฉ๐ถ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐๐ฒ๐๐ผ๐ป๐ฑ ๐๐ฒ๐ผ๐ด๐ฟ๐ฎ๐ฝ๐ต๐
What if the next generation of global Web3 professionals emerges from Northern Nigeria?
TrustChain Academy is challenging geographical barriers by transforming untapped African talent into globally competitive professionals.
5/6 | ๐๐ฟ๐ผ๐บ ๐ก๐ผ๐ฟ๐๐ต๐ฒ๐ฟ๐ป ๐ก๐ถ๐ด๐ฒ๐ฟ๐ถ๐ฎ ๐๐ผ ๐๐ต๐ฒ ๐ช๐ผ๐ฟ๐น๐ฑ
The next global Web3 researcher could emerge from Katsina.
The next blockchain developer could come from Kano.
TrustChain Academy is building pathways for local talent to compete, contribute, and thrive internationally.
1
5
68
6/6 | ๐ง๐ต๐ฒ ๐๐๐๐๐ฟ๐ฒ ๐ฆ๐๐ฎ๐ฟ๐๐ ๐ช๐ถ๐๐ต ๐๐ฑ๐๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป
Nearly 500 students trained. Graduates accessing global opportunities. A vision reaching beyond Northern Nigeria.
TrustChain Academy isn't simply teaching Web3.
We're developing the human capital that will shape its future.
The talent exists. We're unlocking its potential.
Follow TrustChain academy for more information:
Twitter: @TrustChain0
Telegram: t.me/TrustChainAcademy
5
64
Trustchain Academy retweeted
New Partnhership
New Opportunities
New Milestone
@TrustChain0 x @TYH_Zaranda ๐ค
SANARWAR PARTNERSHIP TSAKANIN TRUSTCHAIN ACADEMY DA TYH ZARANDA ACADEMY
Wannan partnership ne da aka tsara musamman domin ฦulla alaฦa mai ฦarfi tsakanin makarantun guda biyu da samar da rangwame ga dalibanmu.
๐น @TrustChain0
Trustchain Academy makaranta ce da ta shahara wajen horar da dalibai akan Ilimin Web3 Jobs cikin harshen Hausa, karkashin jagorancin @Yusi0x
๐น @TYH_Zaranda
TYH Zaranda Academy makaranta ce da ta shahara wajen koyar da dalibai ilimin trading cryptocurrency wato Technical Analysis karkashin jagorancin @tajuddeeny2.
Partnership din wadannan makarantu yabada damar ga duk wanda yagama ษaya daga cikin wadannan Academies yanason yashiga wata to yana da ragi har na 20%.
Wato duk dalibin da yagama TYH Zaranda Academy idan yanason shiga Trustchain to maimakon โฆ30,000 da ake biya to shi zai biya โฆ24,000 ne.
Sannan duk dalibin Trustchain idan yagama yana son shiga TYH Zaranda Academy to idan class din Basic zai shiga na โฆ5,000 to zai biya โฆ4,000 ne, Idan kuma class din โฆ10,000 zai shiga to zai biya โฆ8,000 ne.
Wannan sauki ne ga dalibanmu, Saboda haka duk sanda kazo shiga TYH idan katabayin Trustchain to katafi da certificate dinka zaka samu discount, Haka idan zaka shiga Trustchain idan kataba yin TYH to zaka samu Discount.

Education becomes truly powerful when it reaches people where they are.
What @GiggleAcademy is achieving is a powerful reminder that access can change lives. From 100,000 kids to 2 million in just months, the mission is bigger than numbers. It is about opening doors that were previously out of reach.
At @TrustChain0 , we share that belief: education should be accessible, practical, and understandable.
Weโre working to make Web3 education more accessible by breaking down complex concepts and taking learning closer to our communities, including through local languages that make adoption easier and more inclusive.
Different approaches, same mission: make knowledge accessible to more people.
Respect to @cz_binance and the entire Giggle Academy team for pushing this mission forward.
On Jan 8 this year, @GiggleAcademy was teaching 100,000 kids.
On Oct 8 (today), Giggle is teaching 2 million kids.
Thank you for your support for free education to millions of kids! ๐