Pinned Tweet
Assalamu alaikum,
Tsarin ajinmu na ONLINE ๐ kamar haka yake:
๐ธ Muna amfani da Telegram don gudanar da aji.
๐ธ Tsawon aji sati shida (6) ne.
๐ธ Ranakun Karatu kuwa, sau huษu a sati kamar haka:
1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana.
2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare.
3. Ana recording na duk classes don students
4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa
5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ษalibai wajen fahimtar aji.
6. Kudin ajin online โฆ20,000 ne.
=================================
Babu ajin Physical a wannan zangon 2026D
=================================
๐ Bayani akan Registration na 2026D
๐นYanzu haka ana registration na ajin 2026D
๐นZamu rufe Registration 7th November 2026.
๐นZamu fara ajin 2026D, Lahadi, 7th November, 2026.
๐ YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1๏ธโฃ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com
2๏ธโฃ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3๏ธโฃ A dropdown menu, ka danna โOur Hubโ
4๏ธโฃ Ka zabi Telegram Online Class, ka danna โEnrollโ dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
โ Kada ka jira har arufe rajista.
Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy.Assalamu alaikum,
Always keep your earnings, income, and financial position private.
Not everything you earn needs to be announced. Not every financial milestone needs an audience.
Privacy is financial security.
ยฉEngr Aliyu Almustapha
๐จ BITCOIN MARKET: EXTREME FEAR!
Fear & Greed Index ya sauka zuwa matakin 11/100. Wannan matakin shi ake Extreme Fear - Tsananin tsoro. ๐จ
Amma ga abin da Warren Buffet ya koya mana:
โBe fearful when others are greedy, and greedy when others are fearful.โ
"Ka saya lokacin da kowa yake cikin tsoro. Ka sayar lokacin da kowa yake cikin haษama."
Lokacin da mutane ke guduwa daga kasuwa, wasu masu hangen nesa suna neman damar shiga.
Amma ka tuna:
Extreme Fear ba yana nufin kasuwa za ta tashi gobe ba. Ka yi bincike, ka tsara risk management ษinka, kuma kada ka shiga da dukkan jarinka lokaci guda.
A kasuwa, tsoron wasu na iya zama damar masu haฦuri. ๐
Shin wannan lokacin saye ne a gare ka, ko za ka ci gaba da jiran kasuwa?
Most traders don't lose because they lack indicators.
They lose because they enter trades without confirmation.
Before buying any coin, I want you to confirm these 5 things on your chart. ๐
1. Higher & Lower Timeframe Alignment
Your higher timeframe (HTF) and lower timeframe (LTF) should support a bullish direction.
Don't fight the bigger trend.
2. Momentum Confirmation
Check your MACD, RSI or Bollinger Bands.
You don't need 10 indicators. One or two reliable confirmations are enough.
3. Volume Confirmation
Is money actually flowing into the coin?
Check your Volume or OBV indicator.
I also use CoinMarketCap to manually verify trading volume and, where available, on-chain activity.
4. Market Structure & Key Levels
Look for a clear Higher High (HH) and Higher Low (HL).
That's an uptrend.
Identify the nearest support level and look for a good entry opportunity.
Remember, we trade spot. Our strategy is to buy strength and avoid catching falling knives.
5. Trend Confirmation
Use the 12/26 EMA or 25 EMA to confirm the direction of the trend.
Price action and EMA alignment should tell a consistent story.
For example, Mark each analysis like this:
* Trend: 20
* Momentum: 20
* Volume: 20
* Structure: 20
* HTF alignment: 20
Total 100
----------------
The goal isn't to enter every pumping coin.
The goal is to find high-probability entries, protect your capital and stay consistent.
Remember: 5 confirmations. 1 decision. No emotional entries.
Trade smart. Protect your capital. ๐
Retweet and help our young graduates.
Encourage them to apply and follow up on them.
tvet.education.gov.ng
Take your life seriously, go and apply NOW!
7
619
BitKova Academy retweeted
We have discovered that this is the original video posted by the man, but it was tampered with. Someone edited the audio and added the hate speech... Shegu munafukan banza, dana cikin gida dana waje.
Assalamu alaikum,
Tsarin ajinmu na ONLINE ๐ kamar haka yake:
๐ธ Muna amfani da Telegram don gudanar da aji.
๐ธ Tsawon aji sati shida (6) ne.
๐ธ Ranakun Karatu kuwa, sau huษu a sati kamar haka:
1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana.
2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare.
3. Ana recording na duk classes don students
4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa
5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ษalibai wajen fahimtar aji.
6. Kudin ajin online โฆ20,000 ne.
=================================
Babu ajin Physical a wannan zangon 2026D
=================================
๐ Bayani akan Registration na 2026D
๐นYanzu haka ana registration na ajin 2026D
๐นZamu rufe Registration 7th November 2026.
๐นZamu fara ajin 2026D, Lahadi, 7th November, 2026.
๐ YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1๏ธโฃ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com
2๏ธโฃ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3๏ธโฃ A dropdown menu, ka danna โOur Hubโ
4๏ธโฃ Ka zabi Telegram Online Class, ka danna โEnrollโ dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
โ Kada ka jira har arufe rajista.
Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy.Assalamu alaikum,
ALHAMDULILLAH! ๐ AJIN 2026C YA KAMMALA, KUMA AN BUฦE RAJISTAR 2026D!
Da ikon Allah, mun kammala ajin koyon Cryptocurrency Trading na 2026C, wanda muka gudanar da shi 100% ONLINE.
A wannan karon Mun yi amfani da tsarin SYNCHRONOUS LEARNING, wato LIVE CLASSES, inda malamai da ษalibai suke haษuwa a lokaci guda domin koyon darasi, yin tambayoyi da samun amsoshi kai tsaye.
A wannan aji, ni Sir @Mahmoudsardauna da Malam Mustapha Yahaya @ethaskary muka jagoranci koyarwar, yayin da Malam Faizu Kumo ya kula da gyaran Chart na ษalibai domin taimaka musu su inganta fahimtarsu ta kasuwa.
Alhamdulillah, mun yi namu. Yanzu kuma lokaci ya yi da za mu buษe ฦofa ga sababbin ษalibai!
๐ RAJISTAR AJIN CRYPTOCURRENCY TRADING NA 2026D TA BUฦE!
Ga duk wanda yake son koyon crypto trading daga tushe, fahimtar yadda kasuwa take aiki, da koyon nazarin Chart cikin tsari, wannan dama ce da za ka iya amfani da ita.
โ
100% ONLINE
โ
LIVE CLASSES, ba recording ba
โ
Koyon mataki-mataki
โ
Damarmakin yin tambayoyi kai tsaye ga malamai
๐
Ranar fara aji: Asabar 7 ga Nuwamba, 2026
๐ป Tsarin karatu: 100% Online
Kada ka jira sai wani lokaci. Ka ษauki mataki yau domin gina ilimin da zai taimaka maka wajen yanke shawara mai kyau a kasuwar crypto.
Kaษan daga cikin abin da muke koyarwa shi ne yadda za ka fahimci kasuwa kafin ka saka kuษinka.
Bitkova Academy ๐
Makarantarku, abin alfaharinku.
Karamar sana'a, tafi Maula.
Duk wahalar sana'ar ka, roko ya fishi wahala.
Yi amfani da lokacin ka wajen koyo skill ko guda ษaya ne.
Kuma, kai kanka ka san abinda ya dace kayi. Kawai ba zaka yi bane.
Minti 30 kowame yini na tsawon sati ษaya na iya chanza rayuwarka.
Amma ka zaษi zaman ONLINE ko da kuwa baka samun komai.
Be VALUABLE not available bro.
Start small,
Start today.
๐ง๐ต๐ฒ ๐๐ธ๐ถ๐น๐น ๐๐ต๐ฎ๐ ๐ด๐ผ๐ ๐๐ผ๐ ๐ต๐ถ๐ฟ๐ฒ๐ฑ ๐บ๐ถ๐ด๐ต๐ ๐ป๐ผ๐ ๐ฏ๐ฒ ๐๐ต๐ฒ ๐๐ธ๐ถ๐น๐น ๐๐ต๐ฎ๐ ๐ธ๐ฒ๐ฒ๐ฝ๐ ๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ฒ๐น๐ฒ๐๐ฎ๐ป๐.
The market does not reward what you learned years ago.
It rewards what you can solve today.
That is why ๐ฟ๐ฒ๐๐ธ๐ถ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด and ๐๐ฝ๐๐ธ๐ถ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด have become a career strategy, not just a learning trend.
For me, every new skill is an investment in adaptability.
Web3 is evolving.
AI is evolving.
Regulation is evolving.
The opportunities are evolving.
So I must evolve too.
๐จ๐ฝ๐๐ธ๐ถ๐น๐น to become better at what you already do.
๐ฅ๐ฒ๐๐ธ๐ถ๐น๐น to become capable of doing what the market will need next.
Your certificate may open the door.
๐ฌ๐ผ๐๐ฟ ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฝ๐ฒ๐๐ฒ๐ป๐ฐ๐ฒ ๐ถ๐ ๐๐ต๐ฎ๐ ๐ธ๐ฒ๐ฒ๐ฝ๐ ๐๐ผ๐ ๐ถ๐ป ๐๐ต๐ฒ ๐ฟ๐ผ๐ผ๐บ.
๐๐ฒ๐ฒ๐ฝ ๐น๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป๐ถ๐ป๐ด. ๐๐ฒ๐ฒ๐ฝ ๐ฎ๐ฑ๐ฎ๐ฝ๐๐ถ๐ป๐ด. ๐๐ฒ๐ฒ๐ฝ ๐ฏ๐๐ถ๐น๐ฑ๐ถ๐ป๐ด.
Credit: @aliy_almustapha
6
609











