Abdulbaki Jari (@Bahaushee) header
Abdulbaki Jari (@Bahaushee) profile picture
Joined March 2012
Kada ka saka kanka cikin wani mawuyacin halin da zai saka ka da-na-sani kuma ka dawo ka ce kaddara ce
2
32
2
159
5,852
Komai na duniya mai wuce wa ne. Wata rana sai labari.
12
195
7
462
14,371
Idan muka gyara zuciyoyinmu da halayenmu, lallai za mu ga gyara mai kyau a cikin rayuwarmu
2
30
1
114
4,616
Komai lalacewar duniya akwai na Allah
3
15
95
5,339
Ita rayuwa kowa da yadda take zuwa ma shi. Kada ka raina taka ka yi kwadayin ta wasu
4
69
2
221
5,833
Duk wanda ya tashi Allah Zai taimake shi
14
58
259
11,502
Idan ka yi wa mutane adalci, ka yi wa kanka sauki. Gobe babu wanda zai zarge ka!
31
1
84
4,459
Yau gare ka, gobe ga waninka. Kowa da rabonsa
4
100
3
349
12,472
Kullum muna ganin ayoyi da darussa daga rayuwarmu da rayuwar sauran mutane, amma muna koyo daga gare su kuwa?
2
12
82
8,301
Yau saura kwana 100 daidai a yi zaben Shugaban kasa a Najeriya
6
18
3
125
5,832
Kada ka tsananta son wani ko kiyayya ga wani. Wata rana so na iya komawa gaba, wata rana kiyayya na iya komawa soyayya/aminci
20
1
77
3,742
Mu zamu masu tuna baya da hangen gaba
6
27
4,493
Akwai abubuwan cewa da yawa, amma zaman lafiya yafi
3
23
4
110
8,780
Don’t blame anyone for anything that happens to you. Fix yourself, fix your home, fix your community, fix your country, fix your world, don’t blame anyone!
2
37
2
129
7,657
Kada ka tsaya jin haushin wani matashi irinka, kai ma za ka iya zama wani
2
18
2
94
5,185
Sai ka mutunta kanka kafin mutane su mutunta ka
4
62
2
193
9,391
Ko mene ne za ka yi, ka yi iya kokarinka
15
20
153
4,967
A wannan zamanin idan matasa suka bari aka yi amfani da su a siyasance - to su ne suka ba da ƙofa
1
6
31
2,817
Har gobe kwarewa da jajircewa hanyoyin cin nasara ne. Duk da cewa wasu lokutan mutum zai ga wasu sun bi wasu hanyoyi sun samu wani abu kafin kai ka samu ba. Sai dai su riga ka samu, amma daga karshe in shaa Allah za ka samu. Don haka mutum ya kama tabbas kuma ya ci gaba da jajircewa, wata rana sai labari
2
9
33
1,915
Yawan jama’a ba matsala ba ne. Rashin kula da su da yadda za a gina su su taimaki kasa ne matsala
14
1
48
2,601