Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123) header
Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123) profile picture

Founder of Strivers || Blockchain Enthusiast || Web3 Marketer and Promoter || iStrive ||

Joined May 2020
Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)Photo by Adam Muhammad Mukhtar (@EngineerAdam123)
Kamfanin Apple ya ƙwace matsayi na ɗaya na kamfani mafi daraja a duniya daga Nvidia, inda darajar kasuwancinsa (Market Cap) ta kai $5.03 trillion, yayin da Nvidia ke da $4.94 trillion. Na wace $5 trillion idan aka chanza zuwa Naira? 😅 Wannan sune malala gashin tunkiya.
5
2
25
1,484
Koriya ta Arewa ta ce ba ita ce ke da alhakin satar kuɗin crypto na dala biliyan $6.3 da aka yi wa Binance ba. A daina musu sharri kenan?
5
1
52
2,593
Anyi wani lokaci da Meme tokens suka tsallake market cap ɗin $30 billion. Amma a yanzu samun 1 billion Market cap ma gagara yake yi. Shin zaku iya tuna sunan wasu Memes da suka kai wannan market cap ɗin? Doge, Shib, ku saka mana wasu a comments...
7
2
100
3,142
One of the best ways to apply for a job 😅
10
2
71
4,311
The current state of the crypto market.
10
6
1
133
8,076
$ANSEM has dropped 89.5% from its All-Time High (ATH). 📉 Do you think there's still a chance for this token to make a comeback, or is it slowly heading towards zero? What's your take? 👀
11
2
1
88
4,172
Ɗanbaiwa yana bawa North Korea signal... 😁😅
8
1
83
3,185
School is not scam...
52
148
17
995
31,957
Nan da kwanaki tara sabuwar chain zata zama live, sunan chain ɗin Elysium... Chain ɗin tana da alaƙa da HyperEVM... Zuwa yanzu haka dai dex traders sun fara shiga suna kama wasu tokens ɗin da saran suna jiran a ƙaddamar da ita nan da kwana tara su samu abinda zasu samu. A ranar Pumpfun da Fomo zasu ɗaura ta a apps ɗin su a fara trading tokens ɗin da suke akan Elysium. NFA.
4
3
45
3,026
Akwai jita-jita anyi hacking ɗin Binance... 😢🙆 Ba shakka kasuwa zata sauka in dai ya tabbata.
7
1
100
11,177
Alhamdulillah! ❤️ Today is a big day, a day of joy and hope, as we anticipate INEC officially listing @ProfIsaPantami the PDP governorship candidate for Gombe State. In Shaa Allah, we look forward to positive news and a brighter future for Gombe State. May Allah make it a source of goodness for everyone. 🤲
20
28
3
355
7,441
Adam Muhammad Mukhtar retweeted
So, you are seeing Elysium on your feed, but you still don’t know that it’s running on a private mainnet? 👀 You are still bery early. No coin has even hit $1M yet, and projects are already showing support for this chain. How to buy memes on Elysium - a quick guide : - Bridge your funds from HyperEVM to Elysium using: boxa.pro/bridge - Head over to boxa.pro/ and buy any coin you like. My suggestion? Focus on top coins like e/acc and do your own research before entering. Get in early, before the whales take over. Stay smart. Hyperliquid!
27
25
151
12,184
Alhamdulillah! 81X! 🚀❤️ My entry was at $18K market cap, and today it touched $1.5 million. After a series of losses in recent days, I took a step back, reviewed my trades, identified my mistakes, and learned valuable lessons. Every experience has taught me something new. In Shaa Allah, it's time to turn those lessons into bigger wins and achieve greater success. ❤️🔥
30
8
280
11,739
MEXC Sun Saka Zazzafar Gasa Saboda Kusantowar IPO na kamfanin Anthropic, Masu Claude AI. Kamar yadda akayi IPO na kamfanin Ɗangote. 🎟️ Register, deposit, trade and invite friends. Earn 1 lucky draw entry per task—up to 4 entries! 🏆 Prizes Up for Grabs 🪙 ANTHROPIC (PRE) ⚡ NVIDIA H200 GPU 🤖 A Year of Claude 🌏 Limited-Time Bonus Exclusively for SEA & Africa: Complete the ANTHROPIC Futures trading task to claim an extra 10 USDT! 🔔 ANTHROPIC (PRE) subscription opens soon. Join early for your chance to win big! 🔗Join Now: s.mexc.co/share/VBkTnOReMh Ubangiji Allah ya bamu sa'a
1
1
69
7,317
Wannan shine Pumpfun account ɗina, kuyi following ɗina achan please, na gano wasu opportunities a app ɗin Pumpfun, In shaa Allah sannu a hankali zanyi bayanin su a videos da nake yi. pump.fun/u/aslm Idan yanzu zakuyi register, sannan suka tambaye ku ref code, zaku iya saka nawa kamar haka: aslm aslm aslm
8
3
223
7,484
Ku Kula....! CZ ya gargaɗi masu amfani da intanet da su yi taka-tsantsan sosai wajen ziyartar KOWANE shafin yanar gizo a cikin ƴan kwanaki masu zuwa. Hakan ya biyo bayan gano wasu matsalolin tsaro guda biyu a PHP da har yanzu ba a gyara su a wasu shafuka ba, waɗanda ake amfani da su wajen satar bayanan shiga (credentials) ko kai hari kan na'urorin masu amfani. Saboda haka, ku kiyaye sosai, ku guji shafukan da ba ku yarda da su ba, kuma kada ku shigar da bayanan sirrinku a shafukan da kuke zargin ba su da tsaro.
4
8
1
80
3,918
MEXC: kyaututtukan da yawansu ya kai $7,700, ciki har da kyautar iPhone Duo! 📱🔥 Yi trading daga $1 kacal, MEXC ta ƙaddamar da wannan kamfen na Halloween, inda za ka iya tara Spooky Sweets da Jack-O’-Lanterns domin buɗe damar samun kyaututtuka masu ban sha'awa. 📅 Lokacin Kamfen: 22 ga October – 12 ga November, 2026. 🎁 Ga yadda za ka shiga: 💰 Kyaututtukan $7,700: Yi trading na aƙalla $1 a cikin kwanaki 3 ko fiye a jere. 📱 iPhone Duo: Kai wa adadin trading volume da aka gindaya, wanda ya kai aƙalla $50,000. 📲 iPhone 18 Pro: Yi net deposit na aƙalla $50. 🎃 Musayar kyaututtuka: Spooky Sweets guda 3 = Jack-O’-Lantern guda 1. Llnk: s.mexc.co/share/xROujV64bT Ka karanta cikakkun sharuddan kamfen ɗin kafin shiga.
3
3
84
3,289
Dukiyar mu tana cikin aminci 🔥🔥🔥
9
3
130
4,582
Ba yawan trades ne zai sa ka samu kuɗi da yawa a trading ba. Sau da yawa, trade guda ɗaya mai kyau da ka saka kuɗinka a kai, sannan kasuwa ta tafi yadda ka tsara, zai iya baka riba mai yawa fiye da yin trades da yawa. Ka fi mayar da hankali kan quality na trades ɗinka, ba quantity ba. 🎯
16
6
134
4,170
Big thanks to @WEEX_Africa for the amazing WEEX Merch Box! 🎁🖤💛 Package received, and I truly appreciate the thoughtful gesture. Thank you for making me feel part of the @WEEX_Official family. ❤️ One Account. All Markets. 🟡⚫️
38
16
376
8,328