RFI Hausa (@RFI_Ha) header
RFI Hausa (@RFI_Ha) profile picture

Sashen Hausa na @RFI na maraba da ku a shafin Twitter

Lagos, Nigeria
Joined March 2010
Ruɗu ƴan Kwankwasiyya ke yi, babu hannun mu wajen kai Kwankwaso EFCC - Sanusi Bature www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261126-ru%C9%97u-%C6%B4an-kwankwasiyya-ke-yi-babu-hannun-mu-wajen-kai-kwankwaso-efcc-sanusi-bature
2
694
Rasha ta zargi Ukraine da yunƙurin faɗaɗa rikicin da ke tsakaninsu www.​rfi.​fr/ha/turai/20261126-rasha-ta-zargi-ukraine-da-yun%C6%99urin-fa%C9%97a%C9%97a-rikicin-da-ke-tsakaninsu
5
726
Tinubu ya bai wa iyalan sojojin da suka mutu gidaje da naira miliyan 100-100 www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261126-tinubu-ya-bai-wa-iyalan-sojojin-da-suka-mutu-gidaje-da-naira-miliyan-100
2
597
Ƴan gudun hijira a jihar Filato na cikin halin ƙunci www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261126-%C6%B4an-gudun-hijira-a-jihar-filato-na-cikin-halin-%C6%99unci
1
5
633
Masu cutar Ebola a Congo sun wuce 12,000 yayin da ake kokarin dakile annobar www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261126-masu-cutar-ebola-a-congo-sun-wuce-dubu-12-yayin-da-ake-kokarin-dakile-annobar
1
1
703
Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo ta yi tir da barazanar jagoran sojin Uganda www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261126-jamhuriyar-dimokara%C9%97iyyar-congo-ta-yi-tir-da-barazanar-jagoran-sojin-uganda
1
1
637
Ana zargin akwai manyan ƙaburbura da dubban gawarwaki a El-Fasher www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261126-ana-zargin-akwai-manyan-%C6%99aburbura-da-dubban-gawarwaki-a-el-fasher
1
4
711
Yarjejeniyar Lafiya tsakanin Najeriya da Amurka: Abin da Amurka za ta samu www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261126-yarjejeniyar-lafiya-tsakanin-najeriya-da-amurka-abin-da-amurka-za-ta-samu
1
3
791
Guardiola ya bayyana cewar aikin horaswa na gaba da zayyi shi ne tawagar ƙasa www.​rfi.​fr/ha/wasanni/20261126-guardiola-ya-bayyana-cewar-aikin-horaswa-na-gaba-da-zayyi-shi-ne-tawagar-%C6%99asa
6
772
Masar ta tabbatar da mutuwar mutun 31 a wata goba bayan faɗuwar motar man fetur www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261126-masar-ta-tabbatar-da-mutuwar-mutun-31-a-wata-goba-bayan-fa%C9%97uwar-motar-man-fetur
1
2
802
Kotun hukunta laifukan ta'addanci a Jamhuriyyar Nijar ta fara zama a Maradi www.​rfi.​fr/ha/nijar/20261126-kotun-hukunta-laifukan-ta-addanci-a-jamhuriyyar-nijar-ta-fara-zama-a-maradi
1
3
759
Amurka ta sanar da shirinta na laftawa abokan hulɗarta 14 haraji www.​rfi.​fr/ha/duniya/20261126-amurka-ta-sanar-da-shirinta-na-laftawa-abokan-hul%C9%97arta-14-haraji
1
2
784
Sojojin Rasha sama 700,000 sun rasa ransu a yaƙin Ukraine-Rahoto www.​rfi.​fr/ha/duniya/20261126-sojojin-rasha-sama-700-000-sun-rasa-ransu-a-ya%C6%99in-ukraine-rahoto
2
1
5
880
CAF ta fitar da ƴan wasa biyar don lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika www.​rfi.​fr/ha/wasanni/20261126-caf-ta-fitar-da-%C6%B4an-wasa-biyar-don-lashe-kyautar-gwarzon-%C9%97an-wasan-afrika
1
2
768
Algeria ta tisa ƙeyar baƙin haure kusan dubu 32 zuwa Nijar a 2026 - Rahoto www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261125-algeria-ta-tisa-%C6%99eyar-ba%C6%99in-haure-kusan-dubu-32-zuwa-nijar-a-2026-rahoto
1
5
1,045
El Rufai ya ce siyasa yake wajen sauraron wayar Ribadu www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261125-el-rufai-ya-ce-siyasa-yake-wajen-sauraron-wayar-ribadu
1
15
1,341
NDLEA ta kama wasu ƴan ƙasar Mexico dake sarrafa muggan ƙwayoyi a Najeriya www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261125-ndlea-ta-banka%C9%97o-da-kama-wasu-%C6%B4an-%C6%99asar-mexico-da-suka-kafa-kamfanin-sarrafa-%C6%99wayoyi
1
6
812
Ra'ayoyin ƴan Najeriya mazauna Nijar a kan zaɓen 2027 www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261125-ra-ayoyin-%C6%B4an-najeriya-mazauna-nijar-a-kan-za%C9%93en-2027
1
6
788
Har yanzu ba'a ji ɗuriyar ƴan ci rani 175 da suka ɓace a gabar ruwan Senegal www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261125-har-yanzu-ba-a-ji-%C9%97uriyar-%C6%B4an-ci-rani-175-da-suka-%C9%93ace-a-gabar-ruwan-senegal
1
3
840
Za mu ceto yaran Askira Uba da aka sace - Tinubu www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261125-za-mu-ceto-yaran-askira-uba-da-aka-sace-tinubu
1
1
13
924