MR NOCASH001💰 retweeted
Fitacciyar marubuciya kuma masaniyar tarihin addinai ’yar ƙasar Birtaniya, Karen Armstrong, ta bayyana irin kyawawan halayen Annabi Muhammad ﷺ, tana mai cewa ya kasance mutum mai ƙarfin hali, jajircewa, tausayi da ƙauna ga mutane.
Armstrong ta bayyana hakan ne a wata hira da gidan talabijin na PBS, yayin da take magana kan littafinta mai suna Muhammad: A Biography of the Prophet.
A yayin hirar, ta bayyana cewa duk da irin nasarorin da Annabi ﷺ ya samu a fannin addini da shugabanci, bai bari hakan ya hana shi kasancewa mai sauƙin kai da kyautatawa mutane ba.
MR NOCASH001💰 retweeted
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
MR NOCASH001💰 retweeted
That FG 50k NARSI relief has finally reached my turn, how much is house at Guzafe??🙌🥳🕺
MR NOCASH001💰 retweeted
जिस्म में कितनी भी मजबूरियाँ हों, लेकिन दिल में कुरआन की मोहब्बत और अल्लाह पर यकीन हो तो इंसान हर मुश्किल में भी इबादत का रास्ता ढूँढ़ लेता है। 📖
गोद में बच्चा और सामने कुरआन… इस हौसले को दिल से सलाम। अल्लाह इन्हें सलामत रखे। आमीन 🤲
MR NOCASH001💰 retweeted
What a Great Loss, The little Boy D!ed in Makkah.💔 Please Let's say a prayer for him and his family🤲🏾. Aameen
MR NOCASH001💰 retweeted
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer.🤲🏻
MR NOCASH001💰 retweeted
Good morning everyone! 🌸
May Allah bless our day, ease our affairs, forgive our shortcomings and fill our hearts with peace and happiness. Ameen. 🤲❤️
MR NOCASH001💰 retweeted
Sheikh Abubakar Muhammad Sani B/Kudu ya gargaɗi al'umma kan cin haram
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Dr. Abubakar Muhammad Sani B/Kudu, ya yi kira ga al'umma da su riƙa haƙuri da abin da Allah Ya hore musu na halal, maimakon yunƙurin neman abin duniya ta




























