Aminiya (@aminiyatrust) header
Aminiya (@aminiyatrust) profile picture

Sahihin Shafin Jaridar Aminiya. Jaridar Hausa Ta Rukunin Kamfanin Media Trust; Mamallakin Jaridar Daily Trust, Trust TV Da Kuma Trust Radio.

Abuja, Nigeria
Joined July 2014
Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)
Wani ɗan kasuwa, Alhaji Sani Hussaini, ya ce ya yi asarar fiye da Naira miliyan 100 a gobarar da ta auku ranar Lahadi a kasuwar ’Yan Kifi da ke kan titin Zariya a Jihar Kano. Alhaji Sani, wanda ɗaya ne daga cikin waɗanda musibar ta shafa, ya ce yana gida lokacin da wani abokinsa ya kira shi a waya ya sanar da shi tashin gobarar.
178
Ghana ta zama ƙasa ta biyu a Afirka da ta lashe gasar, bayan Angola da ta lashe kofin a shekarar 2018. aminiya.ng/yadda-ghana-ta-la…
183
Gadi Eisenkot, ɗan siyasar Isra’ila da ke ƙoƙarin kafa sabuwar gwamnati, ya ce a halin yanzu babu wata barazana ta gaggawa daga Iran da za ta halatta kai mata hari kafin kafa sabuwar gwamnati. aminiya.ng/babu-wata-barazan…
1
199
An tsara wannan gwaji ne domin auna yadda na’urar BVAS ke aiki, tantance hanyoyin tabbatar da masu zaɓe. aminiya.ng/inec-ta-fitar-da-…
1
357
JIBWIS ta ce har yanzu ba a biya malamin diyya ba, duk da ƙoƙarin da ya yi na neman a biya shi haƙƙinsa. aminiya.ng/ana-zargin-%c9%97…
1
313
Shugaban FIFA, Gianni Infantino, ya ce Najeriya na buƙatar inganta filayen wasanni, filayen jiragen sama da hanyoyin sufuri kafin ta iya karɓar bakuncin Gasar Kofin Duniya.
5
395
Tarzomar ta ɓarke ne bayan da wasu manoma suka yi zargin cewa wasu makiyaya sun ƙetare iyakokin gonakinsu da suka kaɗa shanu ciki. aminiya.ng/rikicin-makiyaya-…
1
301
Cikin damuwa da kaduwa, Jam’iyyar ADC a Zariya ta bayyana damuwarta kan rahoton sace Honarabul Ghali Sulaiman, wanda aka fi sani da Ghali Branco, a Tudun Wada da ke Zariya. aminiya.ng/adc-zariya-ta-yi-…
1
344
Dakarun sojin Najeriya sun kuɓutar da yara 18 daga cikin 22 da aka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna. Yaran, mambobin ƙungiyar Boys’ and Girls’ Brigade, an sace su ne a ranar Lahadi a yayin da suke wani atisaye da tattaki da safe a unguwar Mother-Cat da ke yankin Kachia/Kajuru. Kakakin rundunar sojin, Kanal Appolonia Anele, ta ce sojoji sun bi sawun masu garkuwar zuwa daji da bakin kogin Rehina, inda suka kuɓutar da yaran da aka bari a wurare daban-daban. A halin ana ci gaba da neman sauran huɗu da kuma waɗanda suka sace su.
307
Wata kotun majistare a Kano ta bayar da umarnin tsare wasu mutum 12 a gidan yari bisa zargin haɗa baki da kashe wani mazaunin yankin Dosara da ke Ƙaramar Hukumar Ungogo. Ana zargin mutanen da kai wa wasu mazauna yankin hari da adduna bayan wani saɓani, inda aka kashe wani mutum mai suna Mahe Idris. Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Rakiya Tanko, ta ce ba ta da hurumin sauraron shari’ar, don haka ta ɗage ta zuwa ranar 30 ga Nuwamba, 2026. Wani ɗan uwan marigayin, Ismail Haruna, ya roƙi Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya sa baki kan halin da mazauna yankin ke ciki.
331
Baturiyar dai ta fada a cikin wani faifan bidiyo da ta saki a shafinta na Instagram inda ta yi zargin cewa, sarkin ya rike hannunta sannan ya taba wani sashe na jikinta da babu wanda ya taba tabawa ba tare da izininta ba. aminiya.ng/an-bukaci-a-dakat… – at Rijiyar Zaki, Nigeria
1
362
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi, ya buƙaci a sauke duk wani Sarki da aka samu da laifin aikata baɗala da zubar da mutuncin sarauta. Gumi, ya bayyana hakan ne a daidai lokacin da ake zargin Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, da cin zarafin wata mata ’yar ƙasar waje. – at Rijiyar Zaki, Nigeria
1
399
An fara binciken jami’an Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (NCoS) guda 20, bayan fursunoni biyu da aka yanke wa hukuncin kisa suka tsere daga gidan halin Oke-Kura, Ilorin, a Jihar Kwara. Karin bayani: aminiya.ng/kwara-an-fara-bin…
391
Jam’iyyar NDC a Jihar Kano ta naɗa shugaban jam’iyyar NNPP na jihar, Hashimu Sulaiman Dungurawa, a matsayin mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaɓenta gabanin zaɓen 2027. Karin bayani: aminiya.ng/kano-ndc-ta-na%c9…
1
401
Jam’iyyar PDP a Jihar Gombe ta zargi gwamnatin jihar da amfani da jami’an tsaro wajen tsoratarwa, kamawa da tsare mambobinta da magoya bayanta. Karin bayani: aminiya.ng/pdp-ta-zargi-gwam…
2
336
Yadda sojojin Najeriya suka hallaka 'yan ta'adda a yankunan jihar Katsina 📸: Facebook/HQ Nigerian Army
317
Dangantakar ƙasashen biyu ta yi tsamin da ya kai ga yanke hulɗar diflomasiyya a shekarar 2021, yayin da aka rufe iyakar ƙasashen tun shekarar 1994. aminiya.ng/sojojin-aljeriya-… – at Kano, Nigeria
331
A watan Oktoba ne wata ’yar ƙasar Switzerland ta shigo Abuja daga Uganda ɗauke da nau’in cutar Bundibugyo. aminiya.ng/babu-sabbin-kamuw…
366