Wadanne 茩asashen Afirka ne tattalin arzikinsu ke bun茩asa cikin sauri? 馃實
A cewar hasashen baya-bayan nan na Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF), wasu daga cikin 茩asashen Afirka na daga cikin 茩asashen da tattalin arzikinsu ke bun茩asa.
Ga dalilin da ya sa hakan ke faruwa.
Hatsarin ya shafi wani jirgin 茩asa da ya tashi daga Madrid zuwa Seville da kuma wani jirgin da rahotanni suka ce yana tsaye cak a lokacin da lamarin ya faru.
茦arin bayani - bbc.in/4jKyZjN
Kylian Mbappe ya jefa kansa da La Liga cikin wata matsala a China bayan da wasu 鈥榶an kasar ke fushi da shi saboda ya kira tsohon shugaban kasar Mao Zedong Mai mulkin kama karya, a wani yanayi na wasa.
馃帴 - Abdulrazzaq Kumo
Tallafin na zuwa ne a lokacin da hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa ke ci gaba da 茩ara wa ma'aikata da iyalansu nauyi
茦arin bayani - bbc.in/4klGoGg
A wannan karon Larabawan Isra'ila, wa蓷anda galibi ke bayyana kansu a matsayin 'yan Isra'ila masu asalin Falas蓷inawa wa蓷anda yawansu ya kai kashi 蓷aya cikin biyar na al'ummar 茩asar, sun yi irin fitowar da ba su ta蓳a yin irin ta ba a baya.
茦arin bayani: bbc.in/4zYxTFQ
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani ya ce yana girmama Nasir El-Rufai kamar yadda yake girmama duk tsoffin gwamnonin jihar Kaduna.
Ya bayyana hakan ne yayin da El-Rufai ke tsare a hannun hukumomi, bayan da wasu ke zargin gwamnan da yi masa butulci.
Mafi girman kashe ku蓷in ya ha蓷a da sama da dala biliyan 29 da aka ware domin maye gurbin harsasai da makaman da aka yi amfani da su, da kuma fiye da dala biliyan 6 da aka kashe kan kayan aikin soja.
茦arin bayani - bbc.in/4kktto7
Sakamakon jin ra鈥檃yin wa蓷anda suka ka蓷a 茩uriunsu a za蓳en Isra'ila ya nuna cewa babu wanda ya samu nasara kai tsaye a muhimmin za蓳en majalisar dokokin 茩asar.
茦arin bayani - bbc.in/3WbU8cN
Tun bayan kisan da wasu 拼anbindiga suka yi wa Sheikh Yahaya Masussuka a Katsina ake tattaunawa kan kisan gillar da ake yi wa fitatun malaman addini a arewacin Najeriya.
Mun duba wasu fitattun malamai da aka ta蓳a yi wa kisan gilla a arewacin 茩asar.
馃帴 - Muhammad Buhari Fagge
Mata da aka samar da fasahar zamani ta AI sun yi kamfe a zagaye na biyu na za蓳en Brazil, inda suka goyi bayan 拼an takara.
茦arin bayani - bbc.in/4icFbzW
A mahangar Bankin Duniya, talauci na nufin yanayin da mutum ba shi da isassun ku蓷a蓷en da za su biya masa muhimman bu茩atun rayuwa kamar abinci, muhalli, sutura, lafiya da ilimi.
茦arin bayani - bbc.in/4zPRQyC
Kisan gillar da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, ya girgiza al'ummar Musulmi a Najeriya, tare da sake jawo hankalin jama'a kan matsalar tsaro da kariyar malaman addini a 茩asar.
茦arin bayani - bbc.in/4yQ1nVw
Arsenal da Tottenham da Newcastle na sanya ido kan 蓷an wasan gaba na 茩asar Jamus, Nicolo Tresoldi; yayin da matashin 蓷an wasan baya na Stuttgart Finn Jeltsch, ke 蓷aukar hankalin Liverpool.
茦arin bayani - bbc.in/4iaHQtN
Cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata, Atiku ya ce bai kamata majalisar ta amince da "ko dala 蓷aya tak" ba sai gwamnati ta fitar da bayanan kowane aiki da ku蓷in gudanarwa da sharu蓷蓷an bashin da kuma yadda za a biya bashin.
Karin bayani - bbc.in/4e5mThn
Wasu mutane da suka shaida yadda aka kashe Sheikh Yahaya Masussuka a 茩ofar gidansa sun bayyana yadda lamarin ya faru.
Ma茩wabtan malamin sun kuma bayyana yadda suka tarar da malamin a kwance a 茩asa bayan an harbe shi.
馃摳 - Isa Umar Ladu
瞥ansandan sun ce bidiyon ya nuna matashin sanye da kayan 茩ungiyar Jama鈥檃tu Izalatil Bidi鈥檃 Wa鈥檌kamatus Sunnah (JIBWIS) reshen jihar Zamfara, tare da wasu 蓷alibai daga makarantun islamiyya guda biyu da ke 茩aramar hukumar Maradun.
Karin bayani - bbc.in/4zSfSc5
Masoya 茩wallon 茩afa a fa蓷in duniya na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu kan kyaututtukan Ballon d'Or da aka bayar ranar Litinin a birnin Landan.
A wannan mukala za mu duba jerin mutanne da suka samu kyautuka a bikin.
Kisan da wasu 拼anbindiga suka yi wa fitattcen malamin Addini Musulunci, Sheikh Yahaya Masusuka a jihar Katsinan Najeriya ya sake taso da tattaunawa kan kisan gillar da ake yi wa fitatun malaman addini arewacin 茩asar.
Karin bayani - bbc.in/4zfdQDh


























