Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01) header
Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01) profile picture

Founder/ED @afrimiti |Journalist|Politician|Development Expert.

Global
Joined February 2012
Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)Photo by Gazzali Ibrahim Haruna (@ghibrahim01)
HE Gomnan Jahar Kano a zaben 2027 Insha Allah. – at Kano, Nigeria
7
Irin wannan siyasar ba daidai bace. Shiyasa wani lokacin nima nake sakin layi dole wasu yan siyasar sun kai mutane gejin da sai an taso musu.
20
With Chairman ADC Daurawa ward when my resignation letter was accepted.
9
Allah Buwayi gagara misali, Allahu Akbar. Mutane da yawa suna mantawa da wannan Tauhidin. Allah shine Malikul mulki, shike bawa wanda yaso a lokacin da yaso. #GHI #ghibrahim #ghibrahim01 #Allah
1
8
The Public should take note.
14
Gawuna zai wasan kura da Rodimasta mai Salansa biyu. #GHI #SARAKI @DrNasiruGawuna @KwankwasoRM
23
Titin Daurawa da tun lokacin kabiru Sanda ake kokarin yin shi. Dele Mai Biredi Ma sau kusan biyu yana sawa ana auna shi sai yanzu shafar jinnu dinshi ta fita. Hakika mutanen Daurawa suna farin ciki da yin wannan titi.
258
Kwankwasiyya Amana!!
1
1
12
A Yau 28 Ga watan August, 2026, Ni Honorable Gazzali Haruna Ibrahim na fita daga Jam'iyyar ADC na Koma Jam'iyyar NDC.
8
Wasu nacewa su Yan Kano ne, To ni ko rabon gadon Kano za'a yi sai an bani nawa Dana maaifina da duk zuri'ar mu.
10
Allah yaji kan Gezawa, Hakika mun yi rashin mutumin kirki, Allah shi yasa alkhairin dauke, Allah ya kyauta makwanci. Yaro Mai ladabi da girmama na gaba dashi kuma Mai son taimakon Alumma. Knowing you it's an honor!
67
I Comrade Gazzali Haruna Ibrahim vow to defend Democracy and Democratic process. I wish to contribute via The House of Representatives Seat to enable me repair from within system. @NEDemocracy @freedomhouse @amnestyusa @amnesty @FranceInNigeria
15
Kudos Dino, You did a great job at the convention.
4