USA🇳🇬 retweeted
Earlier today, the Special Adviser to the President on Homeland Security Maj. Gen. Adeyinka Famadewa (Rtd.) joined President Bola Ahmed Tinubu, GCFR, alongside key national security leaders including the National Security Adviser Mallam Nuhu Ribadu, Chief of Staff Femi Gbajabiamila, Minister of State for Defence Dr. Bello Muhammad Matawalle, Chief of Defence Staff, Chief of Army Staff Gen. Widi Shuaibu, and Chief of the Air Staff Air Marshal Sunday Aneke at the Nnamdi Azikiwe International Airport in Abuja for the official induction of five new helicopters (two Airbus H125s and three Agusta AW109 Trekkers) into the Nigerian Air Force fleet and the commissioning of state-of-the-art Presidential Air Fleet hangars, a critical asset deployment designed to decisively boost counterterrorism surveillance, fleet sustainability, and national security responsiveness.
USA🇳🇬 retweeted
FILATO: ƘARFAFA HAƊIN KAI DOMIN NASARAR APC A 2027
A wajen ƙaddamar da PBAT Door2Door Movement a Jihar Filato, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya jaddada muhimmancin haɗin kai da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu da sauran ’yan takarar jam’iyyar APC gabanin zaɓen 2027.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
Gwamnatin shugaba Tinubu ta ƙaddamar da aikin bututun iskar gas na kudu maso gabas mai darajar dala miliyan 100 a Enugu.
Bututun zai kai iskar gas daga jihar Imo zuwa masana’antu a Enugu, Anambra, Imo, Abia da Ebonyi. Ana sa ran iskar gas ta farko a shekarar 2028.
Hukumar ci gaban kudu maso gabas ta ba da gudunmawar dala miliyan 3. Gwamna Mbah ya yaba wa shugaba Tinubu saboda ƙirƙirar hukumar bayan shekaru da yawa na magana kawai.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
Jawabin Hon. Abubakar Kabir Abubakar, ɗan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Bichi a taron ƙaddamar da Majalisar Kamfen (Campaign Council) a ranar litinin, a karamar hukumar Bichi.
Taron ya tattaro shugabannin jam’iyya da masu ruwa da tsaki don yin shawarwari kan dabaru na tattara sama da ƙuri’u miliyan ɗaya ga Shugaba Bola Tinubu da kuma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, a zaɓen 2027.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
ADESINA YA YABA DA SAUYE-SAUYEN TATTALIN ARZIKIN TINUBU
Tsohon shugaban Bankin Raya Afirka, Dr. Akinwumi Adesina, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke aiwatarwa sun fara haifar da sakamako mai kyau.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
Yayin da yake jawabi a gangamin ƙungiyar PBAT Door-to-Door Movement a Jos, jihar Plateau. Gwamnan jihar, Caleb Muftwang, ya bayyana cewa a karon farko da ya gana da shugaba Tinubu, ranar 6 ga watan Yuni, 2023, ne ya yanke shawarar cewa wannan shi ne shugaban ƙasar da zai yi tafiya tare da shi.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
NELFUND: AN BAYAR DA NAIRA BILIYAN 372.62 A MATSAYIN TALLAFIN LAMUNIN KARATU GA ƊALIBAN NAJERIYA
Asusun NELFUND, ƙarƙashin jagorancin Akintunde Sawyerr, ya bayar da tallafin lamunin karatu na Naira biliyan 372.62 zuwa Satumba 2026, inda aka aiwatar da buƙatun ɗalibai 1,659,853. An biya naira biliyan 192.89 ga makarantu, yayin da ɗalibai suka samu Naira biliyan 179.73 na kuɗin kula da bukatunsu. Bincike ya nuna cewa shirin ya taimaka wajen rage barin karatu da kashi 20%, yayin da kashi 84% na waɗanda suka amfana suka samu damar ci gaba da karatunsu. A ranar 28 ga Oktoba, Sawyerr ya sanar da sabon tsarin biyan kuɗi domin hana biyan kuɗin makaranta sau biyu da rage matsalolin mayar da kuɗi.
Ya ce: “Buƙatar lamunin karatu ta yi yawa matuƙa, domin ɗalibai da dama sun sha wahala wajen samun damar shiga manyan makarantu.”
Ya ƙara da cewa: “Ba wai kawai muna bai wa ɗalibai kuɗi ba ne, muna ba su damar biyan kuɗin karatunsu cikin sauƙi, tare da tabbatar da gaskiya da riƙon amana.”
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja zuwa birnin Makkah a Masarautar Saudiyya, domin gudanar da aikin Umrah wato ziyarar ibada a Birnin Mai Tsarki.
Wannan ziyara tana bai wa Shugaban damar yin tunani na ruhaniya, ibada, da kuma addu’o’in neman zaman lafiya, hadin kai, kwanciyar hankali, da ci gaba mai dorewa ga kasar Najeriya.
Yayin da yake birnin Makkah, Shugaba Tinubu zai gudanar da ayyukan ibada na Umrah, tare da rokon Allah Ya ba da shiriya da albarka ga Najeriya da al’ummarta.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
Shugaban Kasan Najeria, Bola Tinubu ya bar garin Abuja zuwa Makkah ta kasar saudiyya domin gudanar da aikin Umrah tare da gwamnan jihar Kwara, Gov AbdulRahman AbdulRazaq, Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, Gwamnar jihar Jigawa, Umar Namadi, Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni tare da wasu Ministoci.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
INGANTA ILIMI, ƘARFAFA HORAR DA MALAMAI
A ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabon tsarin karatu da tsarin dabarun aiki na NCCE na shekarun 2026–2031, domin inganta horar da malamai da faɗaɗa damar samun digiri a fannin ilimi a Kwalejojin Ilimi.
Wannan mataki na mayar da hankali kan inganta ƙwarewar malamai da ɗaukaka matsayin ilimi a Najeriya.
#ArewaforAsiwaju #A4A
USA🇳🇬 retweeted
Your digital skills journey could be your next big win!
You’ve learned, you’ve grown, and you’ve taken steps towards a digital future. Now, it’s time to tell your story.
👉The 60-Day Social Media Challenge
Get ready to share your journey, inspire others, and show the world what digital skills can do.
Stay tuned!
USA🇳🇬 retweeted
Atiku isn’t the man Nigeria wants. He is simply not the man to lead Nigeria to greater heights.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
A wani mataki na ƙarfafa yaƙi da matsalar rashin tsaro a ƙasar nan, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da sabbin jirage masu saukar ungulu guda biyar da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (@NigAirForce) ta saya.
Jiragen sun haɗa da guda biyu kirar Airbus H-125 da guda uku kirar Agusta 109 Trekker B.
An ƙaddamar da jiragen ne a sabon hangar da aka sake ginawa na Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, wanda yake a ɓangaren filin jirgin sama na ƙasa da ƙasa na Nnamdi Azikiwe da aka tanada domin Shugaban Ƙasa, a Abuja.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
President Tinubu has already won the election. See love abeg
#ArewaForAsiwaju
#A4A
USA🇳🇬 retweeted
The 2027 general election is President Tinubu against himself. Forget all the social media noise, we don’t have an opposition in Nigeria. 😂
#ArewaForAsiwaju
USA🇳🇬 retweeted
President Bola Tinubu is the most loved Presidential candidate in 2027.
#ArewaForAsiwaju, the opposition will be shocked by the millions of votes that APC will get in this election.

















