
Web3 Content Writer, KOL Community Builder. I create content on Crypto, DeFi and AI and support Web3 communities. @KindWorldlabs Amb Open p work.LC-10 J2QHDT88
Africa
Joined June 2023
- Tweets17.4K
- Following5.6K
- Followers6.2K
- Likes11K
Defi_Deeja retweeted
๐๐ฎ๐ฏ๐ ๐ ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ฎ ๐ฆ๐ฎ๐ถ ๐ฅ๐ฎ๐ด๐ด๐ผ: ๐ช๐ฒ๐ฏ๐ฏ ๐๐๐ป๐ถ๐๐ฎ๐ฟ ๐ข๐ฝ๐ฝ๐ผ๐ฟ๐๐๐ป๐ถ๐๐ถ๐ฒ๐
Mutane da yawa suna cewa, "wai a yanzu babu opportunities a Web3."
Mafi yawancin masu wannan maganar, rashin ilimi ke sa su yin wannan zancen. Ba ni aron hankalinka na minti biyar a nan!
Shin waษanne TOOLs kake amfani da su?
Shin kana da ilimin amfani da TOOLs ษinka?
Shin ka ฦware a kan niche ษinka?
Shin kana networking da like minds?
Shin kana da ฦoฦarin bincike? Shin kana da naci da juriya a kan abin da kake yi?
๐๐ฎ ๐ ๐ฎ๐๐๐ฎ๐น๐ฎ๐ฟ ๐ง๐ผ๐ผ๐น๐ ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ, ๐ ๐ฎ๐๐๐ฎ๐น๐ฎ๐ฟ ๐๐น๐ถ๐บ๐ถ ๐๐ฒ.
Idan har ka san yadda za ka yi amfani da waษannan TOOLs yadda ya kamata, kuma kana aiki da su yadda ya kamata, to babu yadda za a yi wata ya ฦare ba ka samu $$$ ba. Masu ilimi kawai za su fahimci wannan zancen nawa. Gama garin mutum kuwa, kawai zai yi mini gurguwar fahimta ne.
Aave is free
Arkham is free
Binance Square is free
Bitget Insights is free
Bybit ByX is free
ChatGPT is free
Claude is free
CoinCarp is free
CoinGecko is free
CoinMarketCap is free
CryptoJobList is free
CryptoRank is free
DeFiLlama is free
DexScreener is free
DexTools is free
Discord is free
Dune is free
Etherscan is free
Fomo is free
Galxe is free
Gate Square is free
GitHub is free
Glassnode is free
HTX Square is free
Indeed is free
LinkedIn is free
Medium is free
Messari is free
Networking on X is free
OkLink is free
OKX Orbit is free
Pumpfun is free
RootData is free
Solana SuperEarn is free
Solscan is free
TaskOn is free
Telegram is free
TradingView is free
Web3 Career is free
X is free
YouTube is free
Zealy is free.
Akwai opportunities sosai a Web3, amma mutanenmu ba sa ba wa ilimi muhimmanci, kuma wai suna son su samu kuษi! Haaabaaa! Yo, hauka kake yi? Ka samu kuษi haka ba tare da wahala ba? Kai ma ka san dole sai da ilimi.
ฦanlami, ka cire kasala, ka nemi kuษi wurjan jam kawai.
๐ง๐๐๐ฆ ๐๐ฆ ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ. ๐ก๐ผ๐ฏ๐ผ๐ฑ๐ ๐ถ๐ ๐ฐ๐ผ๐บ๐ถ๐ป๐ด ๐๐ผ ๐๐ฎ๐๐ฒ ๐๐ผ๐, ๐๐ฟ๐ผ.
Idan har kana sanya data, kuma kana da ilimin aiki da waษancan TOOLs da na ambata, ba ka da dalilin da za ka ce ba ka samun $$$ a wata, sai dai idan kai ne ka zauna a cikin talauci.
๐ง๐๐๐ฆ ๐๐ฆ ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ: ๐๐ป๐ผ๐๐น๐ฒ๐ฑ๐ด๐ฒ = ๐ ๐ผ๐ป๐ฒ๐
ฦalibanmu na TrustChain Academy shaida ne a kan hakan. Ku cire ganda, ku yi investing a kan ku domin gina gobenku mai kyau.
Shin ana samun opportunities a Web3, ko kuma buge buge ne kawai? Ku shirya domin samun amsoshin tambayoyinku a X Spaces & TG Series da za mu gabatar muku a cikin waษannan kwanakin, tare da @Yusi0x (CEO), @Uthmankhan_ (CMO), @CreativityEngr (CTO) namu, da ni, @EngrAliyu_ (COO) na TrustChain Academy.
A web3 kowane lokaci akwai opportunities, ko a bear season ne ko a Bull run, sai dai idan kai bakada ilimin ko kuma bakada ฦoฦarin Hunting opportunities.
ยฉ ๐๐น๐ถ๐๐ ๐๐น๐บ๐๐๐๐ฎ๐ฝ๐ต๐ฎ
Defi_Deeja retweeted
LATE NIGHT ALPHA @Owltopia_sol
Supply 4444
Chain: Robinhood
Mint price: free
Mint date: dec 04
They basically have a utility tool working on solana with a 50% site revenue share going back to their holders and much more.
I think a little expandsion to Robinhood wouldn't be a bad idea ๐
More info dropping soon also you can
Dyor.
Defi_Deeja retweeted
Ilimin Arc a Harshen Hausa
Darasi na 6:
Kana iya bincika transaction a blockchain ba tare da ka zama developer ba!
Ka taษa tambayar kanka yadda za ka tabbatar ko an kammala transaction ษin da aka aika maka?
A yau, za mu koyi yadda ake amfani da Blockchain Explorer. ๐
1/ Menene Blockchain Explorer?
Blockchain Explorer wani shafin yanar gizo ne da ke ba ka damar bincika bayanan da aka rubuta a blockchain.
Za ka iya duba transactions, wallet addresses, blocks, da wasu bayanan Smart Contracts.
Ka ษauke shi kamar wurin bincika tarihin transactions a blockchain.
2/ Yadda ake farawa
Domin bincika bayanan Arc, za ka iya amfani da @arc Explorer.
๐ https://explorer(.)arc(.)io/
Ka buษe shafin, sannan ka nemi wurin bincike da ke ba ka damar shigar da transaction hash, wallet address, ko block number.
3/ Menene Transaction Hash?
Transaction hash wata alama ce ta musamman da ake amfani da ita wajen gano wani transaction.
Idan wani ya aika maka da transaction hash, za ka iya shigar da shi a explorer domin duba bayanan transaction ษin.
Ka tabbatar kana amfani da explorer na network ษin da aka yi transaction ษin a kai.
4/ Waษanne bayanai ya kamata ka duba?
Ga muhimman abubuwa:
โข Status: An kammala transaction ษin ko ya gaza?
โข From: Wane address ne ya fara transaction ษin?
โข To: Wane address ko Smart Contract aka aika transaction ษin zuwa gare shi?
โข Transaction Fee: Nawa aka biya domin aiwatar da transaction ษin?
โข Block: A cikin wane block aka rubuta transaction ษin?
Waษannan bayanai za su taimaka maka fahimtar abin da ya faru.
5/ Me ya sa wannan yake da muhimmanci?
A Web3, yana da kyau ka koyi tabbatar da bayanai da kanka maimakon dogara da screenshot kawai.
Idan aka ce an aika maka da kuษi, bincika transaction ษin a explorer domin tabbatar da status da sauran bayanansa.
Ka tuna cewa transaction mai nasara ba lallai ya tabbatar da duk wani ikirari da aka yi game da shi ba. Ka duba adadin kuษi, network, da address ษin da abin ya shafa.
6/ Muhimmin gargadi
Blockchain Explorer ba ya buฦatar ka ba shi seed phrase ko private key domin ka bincika transaction.
Kada ka taษa raba waษannan bayanai da kowa.
Kuma ka tuna: transaction na testnet ba daidai yake da biyan kuษi na gaske a mainnet ba.
A taฦaice: Blockchain Explorer yana taimaka maka bincika bayanan da aka rubuta a blockchain. Wannan ฦwarewa ce mai amfani ga duk wanda yake son fahimtar Arc da duniyar Web3.
Tambaya: Ka taษa amfani da Blockchain Explorer a baya, ko wannan ne karon farko da ka ji labarinsa?
Mu koya tare.
Ilimin Arc a Harshen Hausa
Darasi na 5:
Shin sai na iya coding kafin in shiga duniyar Arc?
Wata tambaya da nake son amsawa ita ce: shin sai ka zama programmer kafin ka fara fahimtar Arc ko shiga cikin ecosystem ษinsa?
Amsar ita ce A'a! Ga dalilin da ya sa.
1/ Idan kana son koyo, ka fara da fahimta.
Ba sai ka iya rubuta code ba kafin ka fahimci Blockchain, USDC, Stablecoins, da Programmable Money.
Ka fara da koyon yadda suke aiki da irin matsalolin da suke ฦoฦarin magancewa.
Fahimta ita ce matakin farko.
2/ Idan kana son gwada fasahar, ka fara a aikace.
Za ka iya koyon yadda wallet yake aiki, yadda ake bincika transactions, da yadda ake amfani da blockchain explorers.
Ka fara da network da kayan aikin hukuma, kuma ka guji haษa wallet ษinka da shafukan da ba ka amince da su ba.
Kada ka taษa raba seed phrase ko private key ษinka.
3/ Idan kana da ฦwarewar ฦirฦira, kai ma kana da gudummawar da za ka bayar.
Ba kowane mutum ne zai rubuta code ba.
Masu zane-zane, technical writers, masu koyarwa, da masu gina al'umma za su iya taimakawa wajen bayyana fasaha, inganta fahimtar masu amfani, da samar da ingantaccen feedback.
Muhimmin abu shi ne gudummawar da kake bayarwa.
4/ Idan kana son zama developer fa?
A nan ne coding zai fara zama muhimmi.
Za ka iya fara koyon yadda blockchain transactions suke aiki, sannan ka shiga cikin Smart Contracts, APIs, da yadda ake gina applications da ke amfani da stablecoins.
Ka fara da ฦaramin project, ka gwada shi a testnet, sannan ka fahimci tsaro kafin ka yi tunanin amfani da real funds.
5/ Ina @arc Studio ya shigo cikin wannan?
Arc Studio kayan aiki ne da zai iya taimakawa wajen ฦirฦira da gwada ideas a cikin Arc ecosystem.
Yana iya zama wurin farawa ga masu son gwada gina applications, amma ba yana nufin ba za a buฦaci fahimtar yadda tsarin yake aiki ko yadda ake tabbatar da tsaronsa ba.
Kafin bin tutorial, ka tabbatar kana amfani da takardun bayanai da kayan aikin hukuma na yanzu.
6/ To, wace hanya ce ta fi dacewa da kai?
โข Kana son fahimta? Ka fara da Web3 basics.
โข Kana son amfani? Ka koyi wallets da transactions cikin aminci.
โข Kana son ฦirฦira? Ka fara da design, rubutu, ko community education.
โข Kana son gini? Ka fara koyon coding da blockchain development.
Ba sai kowa ya bi hanya ษaya ba.
Abin da ya fi muhimmanci shi ne ka fara da abin da kake son koya, sannan ka ci gaba da ฦara ฦwarewarka.
Arc da Hausa zai ci gaba da kawo maka ilimin da zai taimaka maka fahimtar wannan duniyar a hankali.
Tambaya: A wace hanya kake son fara shiga duniyar Arc: koyon fasaha, amfani da tools, ฦirฦira, ko coding?
Mu koya tare.
Defi_Deeja retweeted
๐๐ฟ๐ฒ๐ฎ๐๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ๐ป ๐๐ ๐ฎ๐ด๐ฒ๐ป๐ ๐๐ต๐ผ๐๐น๐ฑ ๐ถ๐ป๐๐ผ๐น๐๐ฒ ๐บ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐๐ต๐ฎ๐ป ๐ด๐ถ๐๐ถ๐ป๐ด ๐ถ๐ ๐ฎ ๐ป๐ฎ๐บ๐ฒ ๐ฎ๐ป๐ฑ ๐ฎ๐๐ธ๐ถ๐ป๐ด ๐ถ๐ ๐๐ผ ๐ฟ๐ฒ๐๐ฝ๐ผ๐ป๐ฑ ๐๐ผ ๐ฝ๐ฟ๐ผ๐บ๐ฝ๐๐.
It needs a purpose, a defined identity, useful capabilities and a way for people to interact with it.
This is the idea behind @Overdriveagents.
Let's explore how it works. ๐งต
#OverdriveAgentsq
Defi_Deeja retweeted
How long did it take Solana-based companies to generate first $1 million in revenue?
It took kamino 7.1 days to generate its first $1M in revenue.
While it took Pumpfun 0.3 days, less than 24 hours to generate its first $1000000 revenue.
Defi_Deeja retweeted
Replying to @blknoiz06
While everyoneโs chasing the same narratives, take a moment to explore something different.
$WEC โ World Energy Crisis. ๐
TG: t.me/+mHPXVpJpyzJmOโฆ
X: @wec2026
CA: 6Xf1dtpQ2hxiUx4o6Lvbt6LaKAhiwoxXwbpVDLGydray
Defi_Deeja retweeted
GM Printers๐จ๏ธ
Massive giveaway again and again๐
Drop your Printa Depos*t account.
Like and RT this post tag 3 friends.
We hit 5k+ users๐
An incredible journey.
An additional of 584 users in the last 17 hours.
Get Printa from Playstore now: play.google.com/store/apps/dโฆ
Defi_Deeja retweeted
GM Familia g acurast โค๏ธโค๏ธ
Not every smartphone needs to be doing something for its owner to be useful.
Some devices spend hours idle, charging or sitting unused. @Acurast sees an opportunity in that unused capacity.
Rather than allowing computing power to remain locked inside centralized data centers, Acurast connects smartphones to a decentralized serverless network.
But how does the system actually work?
โ 1\. Connect a device
Users install the Acurast Processor app and connect their compatible phones through the Acurast Hub.
โ 2\. Run workloads
Developers can deploy real computing tasks, including APIs, webhooks, scheduled jobs and AI inference.
โ 3\. Protect execution
Acurast uses Trusted Execution Environments (TEEs) to create isolated spaces where workloads can execute with stronger confidentiality guarantees.
โ 4\. Earn through participation
Compute providers can earn $ACU for contributing resources, with rewards influenced by performance and staking participation.
What makes this model interesting is that it doesn't require everyone to purchase expensive server hardware before participating.
It creates another way to access computing resources using devices that already exist.
Of course, reliability, security and consistent performance will remain important as the network grows.
That's where real adoption will matter.
Familia, would you rather contribute an idle smartphone to decentralized computing or keep it sitting unused?
@Acurast ร @NucleusCodes
๐ค Paid partnership
Defi_Deeja retweeted
Good morning gStonk
Not every token that starts with strong momentum has a sustainable future. One of the hardest lessons in crypto is understanding that early excitement does not always reflect the real condition of a project.
A token can attract attention, build a growing holder base, and experience sudden price increases while warning signs remain hidden beneath the surface. Sometimes, suspicious patterns only become noticeable when traders take time to examine the activity behind a launch.
This is why understanding token rug patterns matters.
A rug pull does not always happen in the same way. Warning signs may involve unusual wallet movements, concentrated token ownership, suspicious liquidity behaviour, or coordinated activity that deserves closer investigation. Looking at one signal in isolation may not tell the full story, but examining multiple indicators can provide a better picture.
This is where on-chain intelligence becomes important. @StonkWatcherSF focuses on helping users investigate token activity through tools designed to bring useful information closer to traders. Its Token Rug Pattern intelligence is relevant to the process of recognising suspicious behaviour and identifying activity that deserves further research.
The goal should never be to assume every new token is dangerous. Instead, traders should develop the habit of questioning what they see, checking available evidence, and understanding the risks before making decisions.
Solanaโs fast-moving launch environment makes this kind of research especially valuable. Opportunities can appear quickly, but so can risks.
The more traders understand blockchain behaviour, the less they have to depend on hype and assumptions.
Research beyond the chart. Understand the activity behind the token.
@StonkFun @LaunchOnSF $STWC $STONK
#StonkWatcher #Solana #CryptoResearch #OnChainIntelligence
Defi_Deeja retweeted
First car meet?
Just show up. ๐
Common daily or a wild 3-color S-chassis โ nobody cares what you drive. They care that youโre there for the right reasons. ๐
Pro tip: Admire the Ferrarisโฆ from a
respectful distance ๐
Join this ๐๐๐ฅ
youtube.com/watch?v=iJwM0lKmโฆ
@DRVNlabo @BasedBusterCoin
Defi_Deeja retweeted
Imagine a tiny creature that has existed for hundreds of millions of years.
While the world around it continued changing, this little organism developed remarkable ways to survive different environments.
It can protect itself by curling into a ball, adapt to life on land, and continue surviving without needing to be the biggest or strongest creature around.
That creature is the Pill Bug.
But what does an ancient creature have to do with cryptocurrency, Solana, and artificial intelligence?
That's where the story of $PBUG becomes interesting. ๐
๐ค Paid partnership ยท ๐ค Made with AI
Bitget Stock+Good Opportunity But There's Room to Improve.
Traditional finance and crypto are getting closer and @bitget Stock+ is an interesting step in that direction
Check it ๐
#Bitget #BitgetStockPlus #CommunityProductOfficer
Defi_Deeja retweeted
My first-ever article!
A new milestone in my content creation journey.
I would appreciate your support and feedback.
Please take a moment to read and share your thoughts.
Defi_Deeja retweeted
GM, creators.
I changed how I allocate transaction priority fees, and the biggest improvement came from an area I had been overlooking: selling.
After comparing different tip settings across the same launches on @Hypesium, I realized I was spending too much on entries and not giving exits enough priority.
What happened when I reduced my buy tip?
I moved my entry tip from 12 gwei to 4 gwei.
My fill rate declined slightly, from 79% to 76%. That's a three-percentage-point reduction while cutting my entry tip by two-thirds.
Considering Elysium has no public mempool, I started questioning whether the higher entry tip was delivering enough additional value after optimizing position size and slippage.
But the more interesting results came from my exits.
During sharp market declines, liquidity can disappear quickly as multiple traders compete to sell. That's when transaction ordering becomes particularly important.
With my previous flat-tip approach, average exit slippage on down candles was 6.2%.
After giving sell transactions higher priority, it fell to 1.9% across the same trades and tokens.
That's a 4.3-percentage-point improvement.
Why did I shift priority toward selling?
โ Higher sell priority can help transactions compete for ordering during periods of congestion.
โ Automated floor and take-profit ladder settings can trigger exits without waiting for manual action.
โ Hypesium's reported 150ms receipt polling helps track whether transactions have actually completed.
The lesson was that transaction priority isn't only about getting into a token quickly. Getting out efficiently can matter just as much, especially when market conditions deteriorate.
However, the adjustment came with a cost.
On the two busiest launches of the week, my 4 gwei entry tip missed the opening block. Those happened to be my two best trades.
So I haven't eliminated higher entry tips entirely. I now consider increasing them when launch competition is likely to be intense, while reserving more of my priority budget for exits.
There are important limitations: higher priority cannot create liquidity, guarantee execution or eliminate slippage. Predicting network demand is also difficult.
Hypesium reports support for 19 launchpads, although I haven't independently verified every launchpad's execution rules. Its mainnet launched on November 9, according to the project.
My biggest takeaway: optimizing the entry while neglecting the exit can leave a lot of execution quality on the table.
How do you allocate your transaction priority budget: more toward buying or selling?
Always DYOR.





























