📣📣📣
Ban taba gane ashe wannan Aqidar ta "Qur'ani Zallah" ta shiga cikin al'ummar musulmi sosai ba sai wannan lokacin.
Ashe mutane da yawa fahimtar su kenan dangane da hadisan manzon ALLAH ﷺ, innaa lillaahi wa innaa ilaihi raaji'un.
Kira na ga duk musulmi, ko kai dan boko ne, ko ma meye kai, indai kai musulmi ne kai, wallahi ka tashi ka nemi ilimin da zai gyara alaqar ka da Allah ﷻ. A ganka a wurin koyon addini ba abin kunya bane. Babban abin kunya da tashin hankali shine ka zauna da jahilci, wani sha-sha-sha ya zo da shubuha da confusion ya saka maka doubt dangane da musulunci, kuma ka rasa yadda zaka yi tunda baka nemi ilimi ba.
Ko me ka zama a duniyar nan, a nan zaka bar shi. Amma in ka mutu ka je wa Allah da gurɓataccen belief dangane da addini, wallahi zaka yaba wa aya zaqin ta. Qiyama ba wasa bace kuma ba kamar duniya bace, da in an kama ka za a je da lauyoyi a san yadda za ayi.
Ka nemi ilimin gyara alaqar ka da Allah!
Ka nemi ilimin Aqeedah, don ka san me Allah ke so ka qudurce kan addinin sa!!
Ka ware wani lokaci don addinin ka. Kar ka zama kai duniya ce kawai gaban ka wallahi. In ka mutu a haka to ka kaɗe
Allah ganar da mu ya bamu fahimta mai kyau 🤲🏽🤲🏽
Simwal retweeted
Dear Mr President, @officialABAT @KashimSM It has been 166 days since the abduction of schoolchildren in Askira-Uba, Borno State! Wallahy nagaji 🥺
TUNATARWA!!!
Ayyamul beed zai fara ranar Asabar 13 ga watan Jumadal Ula/24 ga watan Oktoba-Litinin 15 ga watan Jumadal Ula 1448/ 26 ga watan Oktoba 2026 a Najeriya.
Abu Zarr ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce da ni: "Idan kun azumci wani bangare na wata, to ku azumci 13,14 da 15."
Jareer bin Abdullah R.A ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: “Azumin kwanaki 3 na kowane wata shine azumin tsowon rayuwa, kuma ayyamul-beed shi ne na goma sha uku da sha hudu da sha biyar”. (Al-Nasaa’iy (2420) ya ruwaito; Albaani ya sanya shi a matsayin sahihi a cikin sahih al-Targheeb, (1040).
REMINDER!!!
Ayyamul beed starts Saturday 13th Jumadal Ula / 24th October-Monday 15th Jumadal Ula 1448/ 26th October 2026 in Nigeria .
Abu Dharr said: The prophet (ﷺ) said to me: “If you fast any part of the month, then fast the 13th,14th and 15th.”Muslim 1160, Bukhari (Vol. 2, Book 21, Hadith 274),
al-Tirmidhi (761); al-Nasaa’i (2424).
Jareer ibn ‘Abdullaah R.A narrated that the Prophet (ﷺ) said:“Fasting 3 days of each month is fasting for a lifetime, and ayyam al-beed are the thirteenth, fourteenth and fifteenth.” (Narrated by al-Nasaa’i (2420); classed as saheeh by al-Albaani in Saheeh al-Targheeb, (1040).
@moonsightingng
Simwal retweeted
OFFICIAL DECLARATION OF THE COMMENCEMENT OF JUMADAL ULA 1448 AH
His Eminence, the Sultan of Sokoto, has officially declared, Monday 12th October 2026, as the 1st of Jumadal Ula 1448 AH.
JALINGO JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
BIRNIN KEBBI JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
CALABAR JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
SULEJA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
YOLA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
DAURA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
SOKOTO JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
AWKA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
DAMATURU JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
ADO EKITI JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
OKENE JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
AZARE JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
WARRI JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s


















