The 5 major questions asked by the National moonsighting committee when verifying a sighting claim. Part 1
๐ฃ๐ฃ๐ฃ
Ban taba gane ashe wannan Aqidar ta "Qur'ani Zallah" ta shiga cikin al'ummar musulmi sosai ba sai wannan lokacin.
Ashe mutane da yawa fahimtar su kenan dangane da hadisan manzon ALLAH ๏ทบ, innaa lillaahi wa innaa ilaihi raaji'un.
Kira na ga duk musulmi, ko kai dan boko ne, ko ma meye kai, indai kai musulmi ne kai, wallahi ka tashi ka nemi ilimin da zai gyara alaqar ka da Allah ๏ทป. A ganka a wurin koyon addini ba abin kunya bane. Babban abin kunya da tashin hankali shine ka zauna da jahilci, wani sha-sha-sha ya zo da shubuha da confusion ya saka maka doubt dangane da musulunci, kuma ka rasa yadda zaka yi tunda baka nemi ilimi ba.
Ko me ka zama a duniyar nan, a nan zaka bar shi. Amma in ka mutu ka je wa Allah da gurษataccen belief dangane da addini, wallahi zaka yaba wa aya zaqin ta. Qiyama ba wasa bace kuma ba kamar duniya bace, da in an kama ka za a je da lauyoyi a san yadda za ayi.
Ka nemi ilimin gyara alaqar ka da Allah!
Ka nemi ilimin Aqeedah, don ka san me Allah ke so ka qudurce kan addinin sa!!
Ka ware wani lokaci don addinin ka. Kar ka zama kai duniya ce kawai gaban ka wallahi. In ka mutu a haka to ka kaษe
Allah ganar da mu ya bamu fahimta mai kyau ๐คฒ๐ฝ๐คฒ๐ฝ
Simwal retweeted
Dear Mr President, @officialABAT @KashimSM It has been 166 days since the abduction of schoolchildren in Askira-Uba, Borno State! Wallahy nagaji ๐ฅบ
Replying to @yarimahmukhtar
Malamai sun ce zai iya yi ranan 14 da sha 15 sai ya cika na uku a ko wace ranan da ya ga dama kafin watan to qare, ya cika sunnan yin azumin kwana uku na wata kenan.
Allahu aโalaam.
@mlaa74 Grok automatically translates tweets written in other languages to English. That's what happened; look at the screenshot below. I circled where it says โ translated from Indonesian โ
@Realoilsheikh never called him a dog. I have also attached his original tweet in Hausa.
Replying to @MMayyaki69395
Ameen wa iyyakum , may Allah reward you for your efforts too, ameen.
TUNATARWA!!!
Ayyamul beed zai fara ranar Asabar 13 ga watan Jumadal Ula/24 ga watan Oktoba-Litinin 15 ga watan Jumadal Ula 1448/ 26 ga watan Oktoba 2026 a Najeriya.
Abu Zarr ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce da ni: "Idan kun azumci wani bangare na wata, to ku azumci 13,14 da 15."
Jareer bin Abdullah R.A ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: โAzumin kwanaki 3 na kowane wata shine azumin tsowon rayuwa, kuma ayyamul-beed shi ne na goma sha uku da sha hudu da sha biyarโ. (Al-Nasaaโiy (2420) ya ruwaito; Albaani ya sanya shi a matsayin sahihi a cikin sahih al-Targheeb, (1040).
REMINDER!!!
Ayyamul beed starts Saturday 13th Jumadal Ula / 24th October-Monday 15th Jumadal Ula 1448/ 26th October 2026 in Nigeria .
Abu Dharr said: The prophet (๏ทบ) said to me: โIf you fast any part of the month, then fast the 13th,14th and 15th.โMuslim 1160, Bukhari (Vol. 2, Book 21, Hadith 274),
al-Tirmidhi (761); al-Nasaaโi (2424).
Jareer ibn โAbdullaah R.A narrated that the Prophet (๏ทบ) said:โFasting 3 days of each month is fasting for a lifetime, and ayyam al-beed are the thirteenth, fourteenth and fifteenth.โ (Narrated by al-Nasaaโi (2420); classed as saheeh by al-Albaani in Saheeh al-Targheeb, (1040).
@moonsightingng
Replying to @SaidAlfa1
MINNA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE โ ๐ณ๐ฌ | ๐ prayertimesnigeria.com covers all 774 LGAโs
Simwal retweeted
OFFICIAL DECLARATION OF THE COMMENCEMENT OF JUMADAL ULA 1448 AH
His Eminence, the Sultan of Sokoto, has officially declared, Monday 12th October 2026, as the 1st of Jumadal Ula 1448 AH.








