Author HSH retweeted
Salah is not a duty and it is not a job. It is the break. Allah ﷻ gives us this break five times a day to pull us out of the rat race. So when the adhan comes, let Him pull you out.
Author HSH retweeted
“Wa idhā sa’alaka ‘ibādī ‘annī fa innī qarīb. Ujību da‘watad-dā‘i idhā da‘ān🤕🤲”
“And when My servants ask you concerning Me, indeed I am near. I respond to the invocation of the supplicant when he calls upon Me🤕🤲.”
Q(2:186)
Ubangiji Allah ya kyautata karshen mu damu da iyayenmu da sauran Al’umman musulmi. Ameeen Ya Hayyu Ya Qayyum
Author HSH retweeted
Kana namiji, anyi engaging dinka da wacce kakeso, amma hotonka da ita sai yawo yake a status din jama’a. Saikace mai neman takarar councilor. Sannu 🤣 Dolo Sakarai Kawai. Idan har saurayinki ya saki a status yabari kowa na yabanki ba sanki yake ba wallahi. Dayyouth ne dan wuta🔥