Munnir Abdulhamid (@munnirjmt) header
Munnir Abdulhamid (@munnirjmt) profile picture

CEO @techhausa Building @Karatu_ |Techie|Hausa Tech Content creator

Nigeria
Joined May 2011
Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)
Munnir Abdulhamid retweeted
Mun samu damar tattaunawa da Dr. Mohammed Saidu Kumo, Daraktan Bincike da Bunƙasa Fasaha (Director, Research and Development) na Hukumar (NITDA). Ku kasance tare da TechHausa domin samun ƙarin rahotanni daga wurin taron. #GITEXNIGERIA #GITEX #TechHausa #Hausa
1
4
116
Munnir Abdulhamid retweeted
TechHausa a GITEX Nigeria 2026 Mun ziyarci ɗaya daga cikin ɗakunan da aka ware domin baje kolin kamfanonin fasaha a wurin taron GITEX Nigeria. Ku kasance tare da TechHausa domin samun ƙarin rahotanni da abubuwan da ke gudana a wannan babban taron fasaha. #GITEXNIGERIA #GITEX #TechHausa #Hausa
3
7
95
Munnir Abdulhamid retweeted
Ma’aikatan TechHausa a wurin taron GITEX Nigeria da ake gudanarwa a birnin Lagos. Ku kasance tare da mu domin samun cikakken rahoto da kuma bayanai kan abubuwan da ke gudana a wurin wannan gagarumin taro na fasaha.
2
1
8
177
Munnir Abdulhamid retweeted
TechHausa Podcast Episode 6 A wannan mako mun tattauna ne akan fasahar AI: shin da gaske za ta ƙwace aikin mutane ko kuwa taimaka musu za ta yi a ayyukansu?.
1
1
58
Munnir Abdulhamid retweeted
Tech Hausa Podcast Episode 5 Wannan makon TechHausa podcast an tattauna ne akan Tech content creator na Arewa da ƙalubale da suke fuskanta. Kalli cikakken podcast din ta hanyar link din YouTube da ke comment section
1
4
5
89
Munnir Abdulhamid retweeted
Building @TechHausa isn't easy, but we're doing our best to make it the biggest tech media platform in Hausa. Show us some ❤️: ✅ Follow @TechHausa 🔁 Retweet our posts 💬 Engage with our content Every follow and RT keeps us going. Let's build this together!
3
3
50
Munnir Abdulhamid retweeted
Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Najeriya(FAAN)ta sanar da dakatar da ayyukan Bolt a dukkan filayen jiragen sama na gwamnatin tarayya da ke Najeriya.Hukumar ta umarci kamfann da ya dakatar da zirga-zirgarsa a filayen jirgin har sai an kammala sabuwar yarjejeniya tsakanins
2
4
106
Munnir Abdulhamid retweeted
Yanzu fa da muke magana, da yawa daga cikin ma'abota shafukan sada zumunta basu san wannan na'urar ba, ballantana na su yi amfani da ita... Mu dattawa ku zo mu sada zumunci wacce wakar ka fara sauraro lokacin da ka mallaki wannan na'urar?
1
1
53
Munnir Abdulhamid retweeted
An Ƙaddamar da Manhajar 'Amanah' Domin Taimakawa Musulmi Rubuta Basussuka Da Kadarori Kafin Mutuwa. @Akos_solution mai kera manhajoji mai suna Ibrahim ya wallafa a shafin sa na X, inda ya kaddamar da wata sabuwar manhaja ta kyauta wadda ake kira Amanah. techhausa.com/an-%c6%99addam…
4
1
10
768
Munnir Abdulhamid retweeted
🔊 Sabon Shiri Daga Tech Hausa! Shiri ne da Mustapha AA ke gabatarwa, inda za mu binciko fitattun startup ɗin Najeriya da suka tara miliyoyin daloli daga masu zuba jari, amma daga ƙarshe suka durƙushe. Ba domin komai ba, sai domin koyon darussa daga gazawarsu.
3
1
3
145
Munnir Abdulhamid retweeted
Wannan adadi, wanda ake kira Average Revenue Per User (ARPU), ba yana nufin kowane kwastoma ne yake biyan wannan kudin a karshen wata ba. A maimakon haka, yana nuna matsakaicin kudin da Airtel ke samu daga kowane mai amfani ta hanyar data, kiran waya da sauran hidimomin sadarwa.
2
2
113
Munnir Abdulhamid retweeted
Wannan ita ce sabuwar mafita da kamfanin Voltrack Africa ya kawo domin taimaka wa matasa masu sana’ar adaidaita sahu su ci gaba da cin moriyar abin hawansu ba tare da sun sake kashe kuɗi wajen sayen sabuwar keke ba.
1
1
59
Munnir Abdulhamid retweeted
Your startup isn't truly reaching Northern Nigeria if you're not speaking to the Hausa audience. @TechHausa we help startups connect with millions of Hausa speakers through explainer videos, news features,social media content. 📩 Let's talk. RT someone on your TL needs this!
3
2
81
Munnir Abdulhamid retweeted
Mata 10 da ke Ƙoƙari a Fannin Fasaha a Arewacin Najeriya ƙarancin rubuce-rubuce ko ma bayanai kan irin wannan ƙoƙari da matan ke yi a fannin fasaha. Rashin bayyana irin ƙoƙarinsu ya sa ake tunanin kamar maza kaɗai ne ke ba da gudummawa a wannan fanni. techhausa.com/mata-10-da-ke-…
1
1
49
Munnir Abdulhamid retweeted
Tech Hausa Podcast Episode 4. Kalli cikakken podcast ɗin ta hanyar link ɗin YouTube da ke comments section
1
1
2
51
Munnir Abdulhamid retweeted
ABUBUWAN DA SUKA FARU A DUNIYAR FASAHA A SATIN DA MUKE BANKWANA.
1
1
1
31